IQNA

Halin da ake ciki a hubbaren Imam Hussain (AS)  a daren uku ga watan Safar 1444

17:59 - August 31, 2022
Lambar Labari: 3487777
Tehran (IQNA) Tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussein (a.s) ya fara isa harabar hubbarensa mai alfarma

Tuni masu tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) suka fara isa hubbarensa mai alfarma da ke birnin Karbala na kasar Iraki.

Ga wani bangaren taron da kamfanin dillancin labaran Iqna ya tanadi hotunansa a daren uku na watan Safar 1444.

 

 

 

 

captcha